ðŸ˜BAQAR IZAYAðŸ˜2
😘Ansholly😘 Saudakarwa g hadixa tunau Ta zurfafa cikin tunani kowai taji saukar ruwa ajikinta da sauri tadago taga waye yai mata haka dan bata gama jin sanyin ruwan daya doketaba gashi anxuba mata wasu ganin inna uwalace yasa tamaida kanta kasa cikin tsawa inna uwale tace dan ubanki mikike da har yanxu bakitai rafiba ibar ruwa cikin ladabi tace inna naga anyi ruwan sama kuma duk sadda akai ruwa Naga bana zuwa rafi juyawa inna uwaletai duk tadauko ruwan duk tamaka mata ajiki wa yannan ruwanne kikace kin tara to bari keji xuwa rafi yaza mammaki dole daga yau kodaza akwana ana ruwa bance kisaman kuda roba daya ki taraba nagaji dashan ruwan tare narafi nakeso kobakiji ba Cikin rawar murya tace naji kana ta dauki tulin tatafi rafi yayinda tabar uwale nata xaginta dan sotai taimata mgn taimata dan banzan duka tana fita kofar gida taga babanta dashi dawani makwabcinsu dagaji maganarta akeyi dan taji anacewa saura wata biyu ta...





