Skip to main content
Kinsankece mesanyaya ruhina ketamkar gishirishe datasawa Rayuwata dandano dominkuwa abaya lami nakejin Rayuwata kece iskardake firfita xuciyata yayin da tayixafi xakikasance me alfahari da soyayyata agareki dominkuwa baxatagusheba har karashan rayuwata ke tamkar takobice mekaifi meyanke kunci da damuwar dake adabar birnin xuciyata inasan insane dakecewa Kamar yadda shuka bata Rayuwa sai da ruwa hakanima baxanjeba rayuba inbabuke shinkoxaki tunamakomar kifi ayayin da yabar cikin ruwa koxakiyiya tunamin makomar da yayin da yarasa mahaifiyarsa da irinwannan tunaninne xaki iyagano makomata ayayinda narasaki acikin rayuwata makomar xuciyar da babu jini ajikinta makomar gangar jikinda Babu Numfashi atare da ita makoman gari da babu kuwa acikinsa shine makomata idan har akawayi gari kinyinesa dani kiyi rangwame agareni yanxu haka jin xuciyata nake Kamar anasuyata bisa kasko bansan daninin murmushi akan fuskarkiba amma daukewarsa daidaiyake daukewar farinciki da nutsuwa acikin rayuwata hadarin begenki yahadu guguwar sanki yataso sai ruwa maikarfi ake nakaunarki acikin finin xuciyata baxa atsagaitaba ko atsaya harsai xuciyata tasameki yahubbina kukinsancewa bacin ranki nahaddasa girgixar kasa yakuma haifar da gagarimar gobara yakoniduk Wani farinciki dajin dadi nacikin xuciyata kobaxaki fahimtaba xancigaba da fadamiki kece rayuwata Hakika abinda raina yakeso idan har baisamuba kanhaifar da damuwa mara yankewa hakan neyasa nanace akan saina aureki dominkuwa idan har ban aurekiba Zankasance tamkar jaririnda yarasa mahaifiyarsa hmmmm koxaku iyaraba hanta da jini koxaku tsincemin gari acikin yashi idan har hakan baxaiyuba turabani dake baxaiyuba har abada Nine naku L1 π On π Top π
Tnx
ReplyDelete