ðŸ˜BAQAR IZAYA😠1
Bissimillahir rahamanin rahim
sadaukarwa ga qawata maryam rimaye much love you💋💋💋
😘Ansholly😘
Rugar jalo ruwa ake kamarda bakin qwarya kowa yamaida gidanshi yakolle dan darene sosai ruwan harda kankara gidan mlm iro
Yarinyace wacce aqastin shikarinta bazasu wuce goma ba
Zaune ruwa nadokanta sai karkarwa take kowa nacikin gidan yana daki
Amma ita tana waje acikin ruwa harta babanta yana cikin gidan
amma baidamu da itaba yana dakinshi akolle yana bacci mai dadi itako tananan
Cikin ruwa kuka tasa mai tsuma xuciyar mai saurare duk da tasaba amma ba asbd da wahala
Ba adaina ruwan nanba sai kusan asuba kana aka daina amma duk dahaka ana yaiyafi
Tananan zaune har akafara kiran sallah mahaifinta yafito
cikin dakinshi dauke da bota alamun alwallah zaiyi
Jikinshi wata irin rigar sanyice jibgegeya amma duk da haka rawar dari yake
kallo daya yaima inda take yadauke fuskarshi yakama hanyar bayi
Itadai tana zaune tana kallanshi harya fito yagama alwalla yatafi masallaci
wani irin kuka tasa maiban tausayi tana tunanin anya ita diyar mlm iro ce
dan da ita yarshice daya tausaya mata yadda yaganta cikin wannan sanyin
shikanshi babba yanajin sanyi ina ga ita wacce bata wuce shekara gomaba
nanda nan gabanta yafadi data tuno saura wata biyu tacika shekara goma
takama tunani itadai tasan tunda tatashi mutane ketsoran sura beta ciki harda mahaifinta
Wasu harkiranta suke aljana qawarta daya Hadixa
itama sadda tacika shekara tara hadixa tamutu wanda sanadin haka uwar hadixar har gida tazo tai mata danbanxa duka dawata maganar da harta mutu bazata manta tab


Mona gdy ss
ReplyDeleteNice one
ReplyDeleteNice 1
ReplyDeleteNice
ReplyDelete