ðŸ˜BAQAR IZAYAðŸ˜2
😘Ansholly😘
Saudakarwa g hadixa tunau
Ta zurfafa cikin tunani kowai taji saukar ruwa ajikinta da sauri tadago
taga waye yai mata haka dan bata gama jin sanyin ruwan daya doketaba gashi anxuba mata
wasu ganin inna uwalace yasa tamaida kanta kasa cikin tsawa inna uwale tace dan ubanki mikike
da har yanxu bakitai rafiba ibar ruwa cikin ladabi tace inna naga anyi ruwan sama kuma duk sadda akai ruwa
Naga bana zuwa rafi juyawa inna uwaletai duk tadauko ruwan duk tamaka mata ajiki
wa yannan ruwanne kikace kin tara to bari keji xuwa rafi yaza mammaki dole
daga yau kodaza akwana ana ruwa bance kisaman kuda roba daya ki taraba
nagaji dashan ruwan tare narafi nakeso kobakiji ba
Cikin rawar murya tace naji kana ta dauki tulin tatafi rafi
yayinda tabar uwale nata xaginta dan sotai taimata mgn taimata dan banzan duka
tana fita kofar gida taga babanta dashi dawani makwabcinsu dagaji maganarta
akeyi dan taji anacewa saura wata biyu tacika shekara goma
tasan kuma da ita ake danduk cikin rugar ko yaro zaka tambaya shekarunta indai harya iya magana zai fadama
tazo tagifta tagabansu tawuce dantasan kota gaishesu bazasu ammasa ba dan babant yace karta qara gaisar dashi domin
shiko gaisuwa bayaso tahadashi da ita duk cikin rugarsu sarkin rugarne kawai yake mata magana
kana yake janta ajiki kamar jikarshi zata iyacewa shika daine ke santa duk fadin duniya
hakadai taketa tunane tunane harta kai rafin saida tayi alwalla tai sallah kana tashi zata ibi ruwan kamin
takai tulin cikin ruwa tuni wani irin bacci ya dauketa ba ita tatashiba sai yamma lis tatashi dasaurinta
tadauko tulin dataga gefanta taibi ruwan cikin sauri tajuya xata tatafi taji kamar anriqe mata kafa tawai wayo bataga kowaba
nantake tasa kuka dan tasan duk sadda tai irin wannan to ranar mai qwatarta gurin inna uwale sai Allah kuma
tunda taji kafarta tariqe tasan ita da komawa gida sai anyi sallar magariba haka taita zama anan har
aka kira sallah kana ta tashi tatafi lokacin data isa gida har anfara sallah
[3

Muna godiya ss
ReplyDeleteNice one
ReplyDelete